Upside down apple cake.
You can cook Upside down apple cake using 12 ingredients and 4 steps. Here is how you cook it.
Ingredients of Upside down apple cake
- You need 1 1/2 cup of flour.
- It’s 1/2 cup of sugar.
- It’s 1 tsp of vanilla.
- Prepare 1 tsp of baking powder.
- It’s 1/2 cup of milk.
- It’s 3/4 cup of butter.
- It’s 4 of apples.
- Prepare 3 of eggs.
- Prepare 1/4 tsp of salt.
- It’s of (for the sauce).
- It’s 1/2 of butter.
- Prepare 1 cup of brown sugar.
Upside down apple cake instructions
- Za'a haɗa butter da sugar ayi mixing har sai yazama fluffy, sai azuba ƙwai aƙara mixing da kyau, sannan sai azuba milk shima a motsa da kyau.
- Sai a haɗa dry ingredients wuri ɗaya sai azuba acikin wet ingredients ɗin, bayan angama haɗa batter ɗin sai a ɗauko pan a shafa butter a kuma barbaɗa flour akai.
- Sai a ɗauko tukunya azuba butter ta narke sannan sai azuba brown sugar ɗinnan, idan sugar ɗin ya narke sai ajuye sugar ɗin acikin pan sannan sai a yanka apple ɗin ajerasu akan sugar ɗin.
- Sannan sai a ɗauko batter ɗin azuba akai sannan sai asa a oven ya gasu. Bayan ya gasu sai abi ahankali ajuya cake ɗin za'aga sugar ɗin yaƙarayin brown sannan apple ɗin ya dahu, sai abarshi yaɗan huce sannan sai a yanka shape ɗinda akeso..