Recipe: Tasty Nutella stuffed mini pan cake

Nutella stuffed mini pan cake.

Nutella stuffed mini pan cake You can have Nutella stuffed mini pan cake using 9 ingredients and 6 steps. Here is how you cook that.

Ingredients of Nutella stuffed mini pan cake

  1. Prepare 1 cup of flour.
  2. You need 2 of tblp milk.
  3. You need 1 tsp of baking powder.
  4. You need 2 of eggs.
  5. It’s of Sugar to ur taste.
  6. Prepare 1 tbsp of butter.
  7. You need 1 cup of water.
  8. You need of Nutella.
  9. You need of Flavor.

Nutella stuffed mini pan cake step by step

  1. Na samu bowl mai tsabta na zuba flour tare da baking powder, sugar da milk na juya, in a separate bowl na fasa eggs tare da flavour na juya sai na zuba wannan hadin fulawa din acikin bowl din egg sai na zuba oil din na juya na zuba ruwa but kada ruwan yayi yawa ana so yayi Dan kauri sai na barshi yayi resting for 10 mint har ya Dan fara bubbling.
  2. Shi kenan sai na samu ledar pure water mai tsabta na zuba nutella acikin sa na bula bakin ledar.
  3. Sai na dauko masa pan din na na daura kan wuta nasaka mai kamar zanyi masa sai na zuba pan cake batter din acikinsa sai na matsa nutella aciki.
  4. Sai na sake zuba batter din akai ya rufe nutella din.
  5. Shikenan sai na barshi for 5 mint sai najuya.
  6. Haka nayi tayi har na gama soyawa.